Tabbataciyar yantaswa

Tabbataciyar yantaswa

Takaitawa

Yana iya zama kamar wahala za ta dawwama har abada, amma Ubangiji Yesu Kristi ya ce za ta ƙare wata rana. Yayi alkawarin zai dawo duniya domin ya kai mutanensa wurin da ake kira “Mulkin Sama.” A cikin wannan wuri mai ban sha'awa, babu baƙin ciki, babu mutuwa, kuma babu sake sabon haifuwa kuma. Za mu rayu har abada tare da Allah Mahalicci! Wannan ƙasidar tana gaya mana yadda za mu kasance cikin shiri don kuɓuta ta ƙarshe.

Saukewa

Yi rajista don samun wasikunmu

Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!

newsletter-cover