Adalci ga Mutanen Allah

Adalci ga Mutanen Allah

Takaitawa

Shekaru aru-aru, Yahudawa suna yi bikin Yom Kippur. Wannan bikin yana tuna mana cewa bayin Allah zasu sami adalci a ƙarshe. Amma yana da sauƙi a manta da ma'anar wannan al'ada, ko kuma dogara da addini domin kaimu wurin shari'a. Koyaya, wannan ƙasidar tana tunatar da mu cewa hukunci gayyata ce ta musamman don saduwa da Allah kuma mu shirya zukatanmu a gabansa.

Nau'in

Ƙassida

Mawallafi

Sharing Hope Publications

Akwai a cikin

5 Harsuna

Shafuffuka

6

Saukewa

Yi rajista don samun wasikunmu

Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!

newsletter-cover