Karshen Duniya

Karshen Duniya

Takaitawa

Makomar duniyarmu ba wani asiri ba ne. An annabta a cikin Littafi Mai Tsarki, littafin Ubangiji Yesu Kristi. Yesu ya gaya mana mu lura da takamammen alamu domin mu san lokacin da ƙarshe ya kusa. Idan muka bi koyarwarsa muka kuma dogara gareshi, za mu kasance da tabbaci game da rayuwar nan gaba. Wannan ƙasidar tana gaya mana yadda za mu kasance cikin shiri don ƙarshen duniya da farkon dawwama.

Nau'in

Ƙassida

Mawallafi

Sharing Hope Publications

Akwai a cikin

5 Harsuna

Shafuffuka

6

Saukewa

Yi rajista don samun wasikunmu

Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!

newsletter-cover