Kariya daga mugayen ruhohi

Kariya daga mugayen ruhohi

Takaitawa

Mugayen ruhohi suna nan da gaske, kuma suna iya zama masu ban tsoro sosai. Wasu mutane suna da'awar cewa suna da iko bisa ruhohi, amma suna karbar kuɗi kafin su taimake mu. Yesu Kiristi yana da ikon ɗaure da kuma fitar da aljannu, amma bai taɓa roƙon a biyashi ba. Yakan taimaka wa mutane a kyauta, domin yana cike da tausayi kuma domin shi ma bayason ganin mugayen ruhohi suna takura mana. Wannan ƙasidar na gaya mana inda mugunta ta fito da kuma yadda za mu iya yin addu’a ga Yesu domin kuɓuta daga aljannu.

Saukewa

Yi rajista don samun wasikunmu

Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!

newsletter-cover