Ko Yesu zai iya taimako?
Takaitawa
Dukkanmu muna fuskantar matsaloli a rayuwarmu waɗanda baza mu iya magancesu mu kaɗai ba. A wasu lokata muna ganin cewa babu wanda yake gane baƙin cikinmu, amma Mahalicci Allah ya san dukan abin da yake faruwa. Ya aiko da Ɗansa Yesu, da shiri domin ya taimake mu don mu kubuta daga wahalar ta har'abada. Waɗannan labaran uku sun kwatanta mutane na gaske da suke da matsaloli na gaske da suka koma wurin Yesu domin taimako. Babu ko daya daga cikinsu da ya san Yesu sosai a lokacin, amma bayan ya taimakesu, sunyi marmarin su san shi sosai. Wannan ƙasidar ta koya mana yadda zamu yi addu’a domin mu gaya wa Yesu matsalolinmu. Shi, zai taimakemu!
Nau'in
Ƙassida
Mawallafi
Sharing Hope Publications
Akwai a cikin
12 Harsuna
Shafuffuka
6
Saukewa
Yi rajista don samun wasikunmu
Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!
Ka Sami Masu Sauraronka
Fitattun wallafe-wallafe
© 2023 Sharing Hope Publications