Shqipاَلْعَرَبِيَّةُঅসমীয়াবাংলা简体字正體字ČeštinaNederlandsEnglishÈʋeFrançaisFulfuldeGaroDeutschHausaעבריתहिन्दीIgboIndonesiaItaliano日本語Tamaziɣtಕನ್ನಡKhasiភាសាខ្មែរ한국어سۆرانیພາສາລາວMelayuമലയാളംमराठीмонголMooréनेपालीپښتوفارسیPolskiPortuguêsРусскийကညီကျိာ်ᱥᱟᱱᱛᱟᱲᱤසිංහලAf-SoomaaliEspañolBasa SundaKiswahiliТоҷикӣதமிழ்తెలుగుไทยབོད་སྐད་TürkçeAkan-TwiУкраїнськаئۇيغۇرTiếng ViệtWollofYorùbá
Rayuwa mai dadi na nan gaba
Takaitawa
A wannan duniyar, abubuwa marasa kyau suna faruwa. Mutane sukan sha wahala kuma suna mutuwa. Amma akwai bege na nan gaba! Littafi mafi tsarki na addinin Kirista, Bibul, ya koyar da cewa Yesu yana zuwa domin ya kai mutanen da suke ƙaunarsa zuwa wuri mafi kyau. A can, babu wanda zai yi rashin lafiya ko yasha wahala. Dukan mutane za su yi zaman salama kuma su kasance da haɗin kai har abada. Wannan tasƙar tana gaya mana yadda zamu iya yin isashen rayuwa mai kyau a nan gaba kamar yadda Allah aiyana!
Nau'in
Ƙassida
Mawallafi
Sharing Hope Publications
Akwai a cikin
12 Harsuna
Shafuffuka
6
Saukewa
Yi rajista don samun wasikunmu
Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!
Ka Sami Masu Sauraronka
Fitattun wallafe-wallafe
© 2023 Sharing Hope Publications