Ranar Mu'ujizai

Ranar Mu'ujizai

Takaitawa

Zaman takura na dangantakar Vimal da matarsa yana kara tsanani. Amma wata rana, ya ji koyaswa game da Asabar, rana mai tsarki ta musamman don girmama Allah Mahalicci. Ya fara karanta littafin Ubangiji Yesu da kuma kiyaye ranar Asabar kowane mako. A hankali Vimal ya huce daga fushinsa, wani abu na musamman ya fara faruwa a aurensa.

Nau'in

Ƙassida

Mawallafi

Sharing Hope Publications

Akwai a cikin

5 Harsuna

Shafuffuka

6

Saukewa

Yi rajista don samun wasikunmu

Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!

newsletter-cover