Mutanen Allah na Musamman

Mutanen Allah na Musamman

Takaitawa

Ubangiji Yesu Kiristi ya gaya mana game da yadda zai sake halittar cikakkiyar duniya a cikin zamani mai zuwa. Mutanensa na musamman za su zauna a can har abada. Su wanene waɗannan mutane na musamman? Littafi Mai Tsarki ya kira su “raguwa.” ko "ringi" Wannan ƙasidar ta ba da taƙaitaccen bayani game da "ragowar" ko kuma ringin ikkilisiyar, ya kuma gaya mana abin da zai faru wanda su suke jira domin gani.

Saukewa

Yi rajista don samun wasikunmu

Kasance na farkon wanda zai san lokacin da sabbin littattafai ke samuwa!

newsletter-cover